Galatians 4:23 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ɗansa na wajen mace ’yar aikin gidansa ya zo bisa ga ƙa’idar jiki ne; amma ɗansa na wajen ainihin matarsa ya zo a sakamakon alkawarin ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
طَنَّنْ نَبَيْوَ، إِبْرَٰهِيمْ يَسَامُ نٜىٰ تَهَنْيَرْ دَ عَكَ سَابَا سَامُنْ یَیَ؞ عَمَّا طَيَ طَنَّنْ نَمَثٜىٰ مَيْ یَنْثِ أَنْحَيْڢٜىٰشِ نٜىٰ تَوُرِنْ أَلْڧَوَرِنْ دَ اللَّهْ يَيِ مَسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ɗan kuyangar nan, an haife shi ne bisa ga ɗabi'a, ɗan 'yar kuwa ta cikar alkawarin ne.