Galatians 4:25 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Hagar tana a matsayin Dutsen Sinai a Arabiya tana kuma kwatancin birnin Urushalima na yanzu, gama ita baiwa ce tare da ’ya’yanta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَتُواْ، هَجٜىٰرَتُ تَذَمَ مِصَالِنْ بَبَّنْ تُدُنْ سِنَيْ وَنْدَ يَكٜىٰ عَڧَسَرْ أَرَبِيَ؞ عِتَ ثٜىٰ ݣُوتَنْثِنْ بِرْنِنْ عُرُوشَلِيمَ تَيَنْظُ، غَمَا عِتَ دَ یَیَنْتَ دُكْ بَايِ نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To, ai, Hajaratu Dutsen Sina'i ce a ƙasar Larabawa. Ita ce kwatancin Urushalima ta yanzu, don ita da 'ya'yanta duk a bauta suke.