Galatians 4:29 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A wancan lokaci, wannan ษa wanda aka haifa ta wurin ฦaโidar jiki ya tsananta wa wanda aka haifa ta ikon Ruhu. Haka ma yake har yanzu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููููุซููู ูููุงูููุซู ูููู ุทูููููู ุฏู ุนููู ุญฺูููขู ุชูููููููุฑู ุฏู ุนููู ุณูุงุจูุง ฺูููููููุชูุง ูู ุทูููููู ุฏู ุนููู ุญฺูููขู ุชูููุฑููู ุฅูููููุงูู ุฑููุญู ุงูููููู ุ ุญูููููู
ู ููููููฐ ุญูุฑู ููููุฐูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kamar yadda dฤ, shi da aka haifa bisa ga ษabi'a ya tsananta wa wanda aka haifa bisa ga ikon Ruhun, haka a yanzu ma yake.