Galatians 4:31 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka, ’yan’uwa, mu ba ’ya’yan mace ’yar aikin gida ba ne, amma na ainihin matan gidan ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَبُواْدَ حَكَ یَنْعُوَ، مُو بَ یَیَنْ بَيْوَ بَنٜىٰ، مُو دَيْ یَیَنْ مَثٜىٰنْ دَتَكٜىٰ مَيْ یَنْثِ نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka 'yan'uwa, mu ba 'ya'yan kuyanga ba ne, na 'ya ne.