Galatians 4:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da yake ku ’ya’ya ne, sai Allah ya aiko da Ruhun Ɗansa a cikin zukatanmu, Ruhun da yake kira, “ Abba, Uba.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُواْمِنْ أَ نُونَ كُو یَیَنْسَ نٜىٰ، اللَّهْ يَعَيْكُواْ دَ رُوحٌ طَنْسَ عَثِكِنْ ذُوثِيَارْكُ، يَنَ كِرَا غَ اللَّهْ ثٜىٰوَ «أَبَّ! عُبَا!»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Tun da yake ku 'ya'ya ne, sai Allah ya aiko da Ruhun Ɗansa a cikin zukatanmu, yana kira, “Ya Abba! Uba!”