Galatians 4:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka kai ba bawa ba ne kuma, kai ษa ne; da yake kuwa kai ษa ne, Allah ya mai da kai magฤji.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏููุงูู
ููู ุญููู ูููู ุจูุจูุงูู ุจูููููฐ ููู
ูุ ูููู ุทูููููฐุ ุฏูููููููฐ ูููู ุทูุง ููููฐ ููู
ูุ ุงูููููู ููู
ูููุฏููููู ู
ููู ุซููู ุบูุงุฏููุงูููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Don haka, kai ba bawa ba ne kuma, amma ษa ne. Da yake ษa ne kuma, to, magฤji ne bisa ga ikon Allah.