Galatians 5:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ina da tabbaci cikin Ubangiji cewa ba za ku bi wani ra’ayi dabam ba. Wannan da yake rikita ku za a hukunta shi, ko shi wane ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَبُواْدَ زُمُنْثِنْمُ ثِكِنْ عَيْكِنْ عُبَنْغِجِ ، نَا تَبَّتَا بَذَاكُبِے وَنِ رَعَيِ دَبَمْ دَ نَوَبَ؞ كُمَ شِے وَنْدَ يَكٜىٰ تَادَ حَنْكَلِنْكُ ذَيْ شَا حُكُنْثِ، كُواْ شِے وَنٜىٰنٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na dai amince da ku a cikin Ubangiji, ba za ku bi wani ra'ayi dabam da nawa ba. Wannan da yake ta da hankalinku kuwa zai sha hukunci, ko shi wane ne.