Galatians 5:17 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama mutuntaka yana son abin da Ruhu yake ฦ™i, Ruhu kuma yana son abin da mutuntaka yake ฦ™i. Waษ—annan biyu kuwa gฤba suke da juna, har ku kฤsa yin abin da kuke so.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏููˆุงู†ู’ ุญูŽู„ูู†ู’ ู…ูุชูู†ู’ุชูŽูƒูŽ ุจูŽุงูŠูŽ ูŠูŽุฑู’ุฏูŽ ุฏูŽ ุฑููˆุญู ุŒ ุฑููˆุญู ูƒูู…ูŽ ุจูŽุงูŠูŽ ูŠูŽุฑู’ุฏูŽ ุฏูŽ ุญูŽู„ูู†ู’ ู…ูุชูู†ู’ุชูŽูƒูŽุž ูˆูŽุทูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ู‡ูŽู„ูŽูŠูœู‰ูฐู†ู’ ุจููŠู ุณูู†ูŽ ุบูŽุงุจูŽุงุฏูŽ ุฌููˆู†ูŽุž ุดููŠู†ูœู‰ูฐ ูŠูŽุณูŽุง ุจูŽูƒู ุนููŠูŽูŠูู†ู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ูƒููƒูœู‰ูฐุณููˆุงู’ ูƒููŠูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Don halin mutuntaka gฤba yake yi da Ruhu, Ruhu kuma yana gฤba da halin mutuntaka. Waษ—annan biyu gฤba suke yi da juna, har ba kwa iya yin abin da kuke so.