Galatians 5:19 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ayyukan mutuntaka kuwa a fili suke. Wato, fasikanci, ƙazanta da kuma lalata;
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَيُّكَنْ دَ حَلِنْ مُتُنْتَكَ يَكٜىٰ حَيْڢَرْوَ سُنَانَنْ أَ ڢِيلِ؞ سُونٜىٰ إِسْكَنْثِ دَ حَلِنْ لَلَتَ دَ حَلِنْ نٜىٰمَنْ جِنْ دَاطِے نَرَشِنْ كُنْيَا،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Aikin halin mutuntaka a fili yake, wato, fasikanci, da aikin lalata, da fajirci,