Galatians 5:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama a cikin Kiristi Yesu, kaciya ko rashin kaciya ba su da wani amfani. Abin da kawai yake da amfani shi ne, bangaskiyar da take bayyana kanta ta wurin ฦauna.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ุงูููู ู
ููู ุซููููู ุงููููู
ูุณููุญู ุนููุณูููฐ ุ ูููุงู ุฏู ููุงุซูููุ ูููุงู ุฏู ุฑูุดููู ููุงุซููู ุจููููู ุงููุจู ุจูููููฐ ุงููุบูุฑูููฐู
ูุ ุนูู
ููุง ุงููุจูููุฏู ู
ฺูููขู ูููู ุฏูุดูุ ุดููููููฐ ุจูููโุบูุณููููู ููุฏูู ุชูููููฐ ููููู ููููุชู ุชูููุฑููู ฺงูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
In muna a cikin Almasihu Yesu, kaciya da rashin kaciya ba a bakin kome suke ba. Bangaskiya mai aikata ฦauna ita ce wani abu.