Galatians 6:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kai, su masu kaciya ma ba su kiyaye Doka ba, duk da haka suna so a yi muku kaciya don su yi taฦama kan an yi muku kaciya.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููุ ูููุงู ููุทูููุฏู ุนููููู ู
ูุณู ููุงุซููู ู
ูุง ุจูุงุณู ููููุงููููฐ ูููุงูููุฑูููุฑู ู
ููุณููฐูุ ุณูู ุฏููู ุณูููุณููุงู ุนููู ู
ููู ููุงุซููู ุฏููุงูู
ููู ุณููู ุชูุทูุบู ูููู ุซูููฐูู ุณููููููฐ ุณูููุณูุง ุนูููู
ููู ููุงุซูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ai, ko waษanda aka yi wa kaciya ma ba sa kiyaye Shari'a. Sonsu ne a yi muku kaciya, don su yi fฤriya da ku a kan an yi muku kaciya.