Genesis 1:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Allah ya yi manyan haskoki biyu, babban hasken yฤ mallaki yini, ฦaramin kuma yฤ mallaki dare. Ya kuma yi taurari.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูููููู ูููู ู
ููููููู ุญูุตูููููฐ ุบูุฏูุง ุจูููุ ุจูุจูููู ุญูุตูููููฐูู ูููู ู
ููููู ููููุ ฺงูุฑูู
ููู ุญูุตูููููฐูู ูููู ู
ููููู ุฏูุฑูููฐุ ููุง ููู
ููู ุชูููุฑูุฑูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Allah kuwa ya yi manyan haskokin nan biyu, haske mafi girma ya mallaki yini, ฦaramin kuwa ya mallaki dare, ya kuma yi taurarin.