Genesis 1:22 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Allah ya albarkace su ya ce, โKu yi ta haihuwa ku kuma ฦaru da yawa, ku cika ruwan tekuna, bari kuma tsuntsaye su yi yawa a bisa duniya.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุงูููููู ููุณูุงู
ูุณู ุงููููุจูุฑููู ููุซูููฐุ ยซูููู ุชูุญฺูููขููู ุณููุงูุณููู ููููููููุชูุ ููุซูุซูููู ุถูููููููฐูู ุชูููฐููููุ ููู ฺฺููููููููฐ ููููููููุชู ุซููููู ุฏููููููุงุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Allah ya sa musu albarka, yana cewa, โKu hayayyafa, ku kuma riษaษษanya, ku cika ruwayen tekuna, tsuntsaye kuma ku hayayyafa cikin duniya.โ