Genesis 1:24 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Allah kuwa ya ce, โBari ฦasa tฤ ba da halittu masu rai bisa ga irinsu; dabbobi da halittu masu rarrafe, da kuma namun jeji, kowane bisa ga irinsa.โ Haka kuwa ya kasance.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุงูููููู ููุซูููฐุ ยซุจูุฑู ฺงูุณูุง ุชฺูขูุชูุฑูุฏู ูููุงูููููููฐ ุงููุฑููู ุญูููุชููู ู
ูุงุณู ุฑูููุ ุฏูุจูููุงูุจููู ุบูุฏูุงุ ุฏู ุญูููุชููู ู
ูุงุณู ุฑูุฑฺููขูููฐุ ุฏู ููู
ููุงูู
ููู ุฏูุงุฌู ุงููุฑู ุงููุฑูุยป ุญููู ูููู ููููุณูููุซูููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Allah kuwa ya ce, โBari duniya ta fid da masu rai bisa ga irinsu, shanu, da abubuwa masu rarrafe, da dabbobin duniya bisa ga irinsu.โ