Genesis 1:26 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโ€™an nan Allah ya ce, โ€œBari mu yi mutum cikin siffarmu, cikin kamanninmu, bari kuma su yi mulki a bisa kifin teku, tsuntsayen sama, da kuma dabbobi, su yi mulki a bisa dukan duniya, da kuma a bisa dukan halittu, da masu rarrafe a ฦ™asa.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽูŠู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ูŠูŽุซูœู‰ูฐุŒ ยซุจูŽุฑู ู…ููŠู ู…ูุชูู…ู’ ุนูŽูƒูŽู…ูŽู†ู‘ูู†ู’ู…ู ุฏูŽ ูƒูู…ูŽ ุตูฺขู‘ูŽุฑู’ู…ูุž ุฐูŽุงุณููŠู ู…ูู„ู’ูƒู ูƒููŠฺขูŽูŠูœู‰ูฐู†ู’ ุชูœู‰ูฐูƒูุŒ ุฏูŽ ฺŸูู†ู’ฺŸูŽูŠูœู‰ูฐู†ู’ ุณูŽุฑูŽุฑูู†ู’ ุณูŽู…ูŽุŒ ุฏูŽ ุฏูŽุจู‘ููˆุงู’ุจูู†ู’ ุบูุฏูŽุงุŒ ุฏูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ุฏููˆู†ููŠูŽุงุŒ ุฏูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ุญูŽู„ูุชู‘ููˆ ู…ูŽุงุณู ุฑูŽุฑู‘ูŽฺขูœู‰ูฐ ุนูŽฺงูŽุณูŽุงุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Allah kuma ya ce, โ€œBari mu yi mutum cikin siffarmu, da kamanninmu, su mallaki kifayen da suke a cikin teku, da tsuntsayen sararin sama, da dabbobi, da dukan duniya, da kowane abu mai rarrafe da yake rarrafe bisa ฦ™asa.โ€