Genesis 1:28 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Allah ya albarkace su, ya kuma ce musu, โKu yi ta haihuwa ku ฦaru da yawa, ku mamaye duniya, ku mallake ta. Ku yi mulki a bisa kifin teku, da tsuntsayen sararin sama, da kuma bisa kowace halitta mai rai wadda take rarrafe a ฦasa.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูููููู ููุง ุณูุงู
ูุณู ุงููููุจูุฑููู ููุซูููฐุ ยซูููู ุชูุญฺูููขููู ุณููุงูุณููู ููููููููุชูุ ููุซูุซูููู ุฏููููููุง ููููู
ู ุดูุง ฺงูุฑฺูขูููุชูุ ูููู ู
ููููู ฺูููขูููููฐูู ุชูููฐููุ ุฏู ฺฺููููููููฐูู ุณูุฑูุฑููู ุณูู
ูุ ุฏู ูููุงูููููููฐ ุงููุจู ู
ูููุฑููู ู
ููููููู ุฏู ูููฐููุงููู ุซููููู ุฏููููููุงุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Allah kuwa ya sa musu albarka, ya ce musu, โKu hayayyafa ku riษaษษanya, ku cika duniya, ku yi iko da ita, ku mallaki kifayen teku, da tsuntsayen sararin sama, da kuma dukan abin da yake da rai da yake kai da kawowa cikin duniya.โ