Genesis 1:30 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na kuma ba da dukan dabbobin ฦ™asa, da dukan tsuntsayen sama, da dukan abin da yake rarrafe a ฦ™asa, da dai iyakar abin da yake numfashi; haka kuma na ba da ganyaye su zama abinci.โ€ Haka kuwa ya kasance.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุบูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ุฏูŽุจู‘ููˆุงู’ุจูู†ู’ ฺงูŽุณูŽุงุŒ ุบูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ฺŸูู†ู’ฺŸูŽูŠูœู‰ูฐู†ู’ ุณูŽุฑูŽุฑูู†ู’ ุณูŽู…ูŽุŒ ุบูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุฑูŽุฑู‘ูŽฺขูœู‰ูฐ ุนูŽฺงูŽุณูŽุง ุบูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐุฏูŽ ู†ูู…ู’ฺขูŽุดูู†ู’ ุฑูŽูŠู’ุŒ ู†ูŽุงุจูŽุงุณู ูƒููˆุงู’ูˆูŽู†ูœู‰ูฐ ุงู•ูุฑูู†ู’ ฺŸูุฑูœู‰ูฐ ฺŸูุฑูœู‰ูฐ ูŠูŽุฐูŽู…ูŽ ุนูŽุจูู†ู’ุซู ุงู”ูŽุบูŽุฑูœู‰ูฐุณูุžยป ุญูŽูƒูŽ ูƒููˆูŽ ูŠูŽูƒูŽุณูŽู†ู’ุซูœู‰ูฐุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na ba da kowane irin ษ—anyen tsiro domin ci, ga kowace irin dabbar da take duniya, da kowane irin tsuntsun da yake sararin sama, da kowane irin abin da yake rarrafe bisa duniya, da dai iyakar abin da yake numfashi.โ€ Haka nan ya kasance.