Genesis 10:20 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waɗannan su ne ’ya’yan Ham maza bisa ga zuriyarsu da yarurrukansu, cikin ƙasashensu da kuma al’ummominsu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَطَنَّنْ سُونٜىٰ ذُرِيَرْ هَمْ، سُنَ ذَمَ عَڧَسَاشٜىٰنْسُ، بِسَغَ عِيَلَنْسُ دَ ڧَبِيلُنْسُ، كُواْوَنّٜىٰنْسُ دَ يَرٜىٰنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waɗannan su ne 'ya'yan Ham, bisa ga iyalansu, da harsunansu da ƙasashensu, da kabilansu.