Genesis 10:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shi babban maharbi ne a gaban Ubangiji. Shi ya sa akan ce, kamar Nimrod babban maharbi a gaban Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
شِے ڠُونِنْ ڢَرَوْتَنٜىٰ أَغَبَنْ يَهْوٜىٰهْ ؞ شِے يَاسَا عَكَنْثٜىٰ «شِ كَمَرْ نِمْرُوادْ نٜىٰ ڠُونِنْ ڢَرَوْتَ أَغَبَنْ يَهْوٜىٰهْ ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shi riƙaƙƙen maharbi ne a gaban Ubangiji, domin haka akan ce, “Shi kamar Lamirudu ne riƙaƙƙen maharbi ne a gaban Ubangiji.”