Genesis 11:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wannan shi ne labarin Shem. Shekara biyu bayan ambaliya, sa’ad da Shem ya yi shekara 100, sai ya haifi Arfakshad.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَا تَارِيحِنْ ذُرِيَرْ شٜىٰمْ؞ لُواْكَثِنْ دَ شٜىٰمْ يَيِ شٜىٰكَرَا طَرِے، سَيْ يَحَيْڢِ أَرْڢَكْشَدْ، وَتُواْ شٜىٰكَرَا بِيُ بَايَنْ بَبَّرْ أَمْبَلِيَرْ ضُوًنَنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waɗannan su ne zuriyar Shem. Lokacin da Shem yake da shekara ɗari, ya haifi Arfakshad bayan Ruwan Tsufana da shekara biyu.