Genesis 11:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da Arfakshad ya yi shekara 35, sai ya haifi Shela.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
لُواْكَثِنْ دَ أَرْڢَكْشَدْ يَيِ شٜىٰكَرَا تَلَاتِنْ دَ بِيَرْ، سَيْ يَا حَيْڢِ شٜىٰلَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da Arfakshad yake da shekara talatin da biyar ya haifi Shela.