Genesis 11:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yayinda mutane suke ta yin ƙaura zuwa gabas, sai suka sami fili a Shinar, suka zauna a can.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَنَانً سَعَدَّ مُتَنٜىٰ سُكٜىٰ تَيَطُوَ دَغَ يَنْكِنْ غَبَسْ، سَيْ سُكَ سَامِ ڢِيلِ عَڧَسَرْ شِنَرْ، سُكَ ذَوْنَ عَثَنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da mutane suke ta yin ƙaura daga gabas, sai suka sami fili a ƙasar Shinar, suka zauna a can.