Genesis 11:25 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan ya haifi Tera, Nahor ya yi shekara 119, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَايَنْ حَيْڢُوَرْ تَيْرَا، نَهُوارْ يَيِ شٜىٰكَرَا طَرِے دَ غُواْمَشَا تَرَ، يَا كُمَ حَيْڢِ یَیَ مَظَا دَ مَاتَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Nahor kuwa ya yi shekara ɗari da goma sha tara bayan haihuwar Tera, ya kuma haifi 'ya'ya mata da maza.