Genesis 11:4 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโ€™an nan suka ce, โ€œKu zo, mu gina wa kanmu birni da hasumiyar da za tฤƒ kai har sammai, domin mu yi wa kanmu suna, don kada mu warwatsu koโ€™ina a doron ฦ™asa.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽูŠู’ ุณููƒูŽุซูœู‰ูฐ ยซุฐููˆุงู’ ู…ูุบูู†ูŽ ูˆูŽูƒูŽู†ู’ู…ู ุจูุฑู’ู†ู ุฏูŽ ุญูŽุตููˆู…ููŠูŽุง ูˆูŽุฏู‘ูŽ ุฑูฺขูู†ู’ุชูŽ ุฐูŽุงุชูŽูƒูŽูŠู’ ุซูŽู†ู’ ุซููƒูู†ู’ ุณูŽู…ูŽุŒ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ู…ููŠู ูˆูŽูƒูŽู†ู’ู…ู ุณููˆู†ูŽุŒ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ูƒูŽุฏูŽ ู…ููˆูŽุฑู’ูˆูŽฺŸู ุฐููˆูŽุง ูƒููˆุงู’ุนูู†ูŽ ุงู”ูŽ ฺขูุณู’ูƒูŽุฑู’ ุฏููˆู†ููŠูŽุงุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai suka ce, โ€œKu zo, mu gina wa kanmu birni, da hasumiya wadda ฦ™wanฦ™olinta zai kai can cikin sammai domin mu yi wa kanmu suna, domin kada mu warwatsu ko'ina bisa duniya.โ€