Genesis 11:6 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji ya ce, โ€œGa su, su jamaโ€™a ษ—aya ce, su duka kuwa harshensu guda ne. Wannan kuwa masomi ne kawai na abin da za su iya yi, babu kuma abin da suka yi shirya yi da ba za su iya yi ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽุนูŽู†ู‹ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูŠูŽุซูœู‰ูฐ ยซุบูŽุงุดูุŒ ุณููˆ ุฌูŽู…ูŽุนูŽ ุทูŽูŠูŽ ู†ูœู‰ูฐุŒ ุฏููƒูŽู†ู’ุณู ูƒูู…ูŽ ูŠูŽุฑูœู‰ูฐ ุทูŽูŠูŽ ู†ูœู‰ูฐุž ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ูƒููˆูŽ ุงู”ูŽุจู ู†ูŽฺขูŽุฑู’ูƒููˆุงู’ ู†ูœู‰ูฐ ูƒูŽุทูŽูŠู’ ู†ูŽ ุงู”ูŽุจูุจููˆูŽู†ู’ ุฏูŽ ุฐูŽุงุณู ุนููŠูŽูŠูุŒ ุจูŽุงุจู ูƒูู…ูŽ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ุณููƒูŽูŠู ู†ููŠู‘ูŽุฑู’ูŠู ุฏูŽ ุฐูŽูŠู’ ุบูŽุบูŽุฑูœู‰ูฐุณูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji kuwa ya ce, โ€œGa su, su jama'a ษ—aya ce, su duka kuwa harshensu guda ne, to fa, ga irin abin da suka fara yi, ba abin da za su shawarta su yi da zai gagare su.