Genesis 11:9 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shi ya sa aka kira birnin Babel, domin a can ne Ubangiji ya rikitar da harshen dukan duniya. Daga can Ubangiji ya watsar da su koโ€™ina a doron ฦ™asa.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ุญูŽูƒูŽ ุนูŽูƒูŽ ูƒูุฑูŽุง ุจูุฑู’ู†ูู†ู’ ุจูŽุงุจููŠู„ูŽุŒ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุงู”ูŽูˆูุฑูู†ู’ ู†ูœู‰ูฐ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูŠูŽุฏูŽุงุบูู„ูŽ ูŠูŽุฑูœู‰ูฐู†ู’ ุฏููƒูŽู†ู’ ุฏููˆู†ููŠูŽุงุž ุฏูŽุบูŽ ูˆูุฑูู†ู’ ู†ูœู‰ูฐ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูŠูŽูˆูŽุฑู’ูˆูŽฺŸูŽุงุณู ูƒููˆุงู’ุนูู†ูŽ ุงู”ูŽ ฺขูุณู’ูƒูŽุฑู’ ุฏููˆู†ููŠูŽุงุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Domin haka aka kira sunan wurin Babila, domin a nan ne Ubangiji ya dagula harshen dukan duniya, daga nan ne kuma Ubangiji ya warwatsa su ko'ina bisa duniya.