Genesis 12:19 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Don me ka ruɗe ni cewa, ‘Ita ’yar’uwata ce,’ har na ɗauke ta tă zama matata? To, ga matarka. Ɗauke ta ka tafi.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُوانْمٜىٰ كَثٜىٰ عِتَ یَرْعُوَرْكَثٜىٰ، حَرْ نَا طَوْكٜىٰتَ تَذَمَ مَاتَتَ؟ تُواْ، غَا مَاتَرْكَ، طَوْكٜىٰتَ كَتَڢِے؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Don me ka ce ita 'yar'uwarka ce, har na ɗauke ta ta zama matata? To, ga matarka, ka ɗauke ta ka tafi.”