Genesis 12:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji ya bayyana ga Abram ya ce, โGa zuriyarka ne zan ba da wannan ฦasa.โ Saboda haka Abram ya gina bagade a can ga Ubangiji, wanda ya bayyana gare shi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนููู ููููููููฐูู ููุง ุจูููููู ุบู ุงููุจูุฑูู
ูุ ููุซูููฐ ยซุบู ุฐูุฑูููุฑููู ุฐูููุจูุงุฏู ููููููู ฺงูุณูุงุยป ุงููููุฑููู ุณููู ููุบููู ุจูุบูุฏูููฐ ุบู ููููููููฐูู ููููุฏู ููุจูููููู ุบูุฑูููฐุดูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Ubangiji ya bayyana ga Abram, ya ce, โGa zuriyarka zan ba da wannan ฦasa.โ Sai ya gina bagade ga Ubangiji, wanda ya bayyana gare shi.