Genesis 14:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sarakunan nan huɗu suka washe dukan kayayyakin Sodom da Gomorra, da kuma dukan abincinsu, sa’an nan suka tafi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ سَرَاكُنَ حُطُنَّنْ سُكَ ݣُوشِ دُكَنْ كَايَنْ سُواْدُوامْ دَ غُواْمُواْرَ دَ دُكَنْ عَبِنْثِنْسُ، سُكَ تَڢِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai abokan gāba suka kwashe dukan kayayyakin Saduma da na Gwamrata, da abincinsu duka, suka yi tafiyarsu.