Genesis 14:12 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka kuma kama Lot ɗan ɗan’uwan Abram, wanda yake zaune a Sodom, da kayayyakinsa, suka yi tafiyarsu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُكَ كُمَ طَوْكِ لُوطُ يَرُوانْ طَنْعُوَنْ إِبْرَمْ وَنْدَ يَكٜىٰ ذَمَ ثِكِنْ سُواْدُوامْ، تَرٜىٰدَ كَايَنْسَ، سُكَ تَڢِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka kuma kama Lutu ɗan ɗan'uwan Abram, wanda yake zaune a Saduma, da kayayyakinsa, suka yi tafiyarsu.