Genesis 14:21 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sarkin Sodom ya ce wa Abram, “Ka ba ni mutanena da ka ƙwace daga hannun sarakunan nan kawai, ka riƙe kayayyakin don kanka.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ سَرْكِنْ سُواْدُوامْ يَثٜىٰ وَ إِبْرَمْ «كَبَانِ مُتَنٜىٰنْ كَوَيْ، كَرِڧٜىٰ كَايَنْ دُواْمِنْ كَنْكَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Sarkin Saduma ya ce wa Abram, “Ka ba ni mutanen, amma ka riƙe kayayyakin don kanka.”