Genesis 14:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shekara goma sha biyu suna bauta wa Kedorlayomer, amma a shekara ta sha uku sai suka yi tawaye.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَلِيلِنْ دَ سَرَاكُنَنَّنْ سُكَ شِغَ يَاڧِ، شِينٜىٰ سُنْيِ شٜىٰكَرَا غُواْمَشَا بِيُ سُنَ بَوْتَاوَ سَرْكِے كٜىٰدُوارْلَيُواْمٜىٰرْ، عَمَّا أَ شٜىٰكَرَا تَغُواْمَشَا عُكُ، سَيْ سُكَيِ تَاوَيٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shekara goma sha biyu suka bauta wa Kedarlayomer, amma suka tayar a shekara ta goma sha uku.