Genesis 15:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A wannan rana, Ubangiji ya yi alkawari da Abram ya ce, โGa zuriyarka na ba da wannan ฦasa, daga kogin Masar zuwa babban kogi, Yuferites ke nan,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูู ุฑูุงููุฑู ูููู ููููููููฐูู ูููู ููุฑูุฌูููฐุฌูููฐูููู ุฏู ุงููุจูุฑูู
ูุ ููุซูููฐ ู
ูุณูุ ยซุบู ุฐูุฑูููุฑููู ุงููููุจูุงุฏู ููููููู ฺงูุณูุงุ ุฏูุบู ูููุงูุบููู ูููู ุงูู ู
ูุตูุฑู ุฐูููุง ุจูุจูููู ูููุงูุบููู ฺููขูุฑูููฐุชูุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A wannan rana Ubangiji ya yi wa Abram alkawari ya ce, โGa zuriyarka na ba da wannan ฦasa, daga Kogin Masar zuwa babban kogi, wato Kogin Yufiretis ke nan,