Genesis 15:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji ya kuma ce wa Abram, โNi ne Ubangiji wanda ya fitar da kai daga Ur na Kaldiyawa, domin in ba ka wannan ฦasa ka mallake ta.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนููู ููููููููฐูู ููุซูููฐ ู
ูุณู ยซููููููฐ ููููููููฐูู ููููุฏู ฺููขูุชูุฑู ุฏููููู ุฏูุบู ฺงูุณูุฑู ุนูุฑู ุชู ููููุฏูููุงููุง ุฏููุงูู
ููู ุงููููุจูุงูู ููููููู ฺงูุณูุฑู ุชูุฐูู
ู ุบูุงุฏููุงููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji kuma ya ce masa, โNi ne Ubangiji wanda ya fisshe ka daga Ur ta Kaldiyawa, don in ba ka wannan ฦasa ka gฤje ta.โ