Genesis 16:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Malaโikan Ubangiji ya kuma ce mata, โGa shi kina da ciki za ki kuwa haifi ษa. Za ki ba shi suna Ishmayel, gama Ubangiji ya ga wahalarki.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ููุงูููููููู ููููููููฐูู ููุง ุณูุงููููฐุซูููฐ ู
ูุชูุ ยซุบูุงุดู ููููุฐู ููููุฏู ุซูููุ ุฐูุงูู ููู
ู ุญฺูููขู ุทูุงุ ุฐูุงูู ููุฑูุง ุณููููููุณู ุงููุณูู
ููฐุนููููุ ุบูู
ูุง ููููููููฐูู ููุงุฌู ููููููู ููููููุฑูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mala'ikan Ubangiji kuma ya ฦara ce mata, โGa shi, kina da ciki, za ki haifi ษa, za ki kira sunansa Isma'ilu, domin Ubangiji ya lura da wahalarki.