Genesis 16:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Haka fa Hagar ta haifa wa Abram ɗa, Abram kuwa ya ba da suna Ishmayel ga ɗan da ta haifa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
هَجٜىٰرَتُ تَا حَيْڢَ وَ إِبْرَمْ طَا، يَا كُمَسَا مَسَ سُونَ إِسْمَٰعِيلُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Hajaratu ta haifa wa Abram ɗa, Abram kuwa ya sa wa ɗa da Hajaratu ta haifa suna, Isma'ilu.