Genesis 16:5 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Saira ta ce wa Abram, โ€œKai ne da alhakin wahalan nan da nake sha. Na sa baiwata a hannunka, yanzu da ta sani tana da ciki, sai ta fara rena ni. Bari Ubangiji yฤƒ shariโ€™anta tsakanina da kai.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽุนูŽู†ู‹ ุณูŽุงุฑูŽูŠูŽ ุชูŽุซูœู‰ูฐ ูˆูŽ ุงู•ูุจู’ุฑูŽู…ู’ ยซุจูŽุฑู ุซููˆุชูŽุฑู’ ุฏูŽ ุนูŽูƒูŽ ุซููˆุซูœู‰ูฐู†ู ุฏูŽ ุนูุชูŽ ุชูŽูƒููˆุงู’ู…ูŽ ูƒูŽู†ู’ูƒูŽ! ู†ูŽุง ุชููˆุฑูŽ ุจูŽูŠู’ูˆูŽุชูŽ ุนูŽฺงูุฑู’ุฌูู†ู’ูƒูŽุŒ ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุฏูŽ ุชูŽุบูŽ ุชูŽู†ูŽุฏูŽ ุซููƒูุŒ ุณูŽูŠู’ ุชูŽฺขูŽุงุฑูŽูŠู ู…ูู†ู ูƒูŽู„ู‘ููˆุงู†ู’ ุฑูœู‰ูฐู†ูุž ุจูŽุฑู ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูŠูŽุดูŽุฑู’ุนูŽู†ู’ุชูŽ ฺŸูŽูƒูŽุงู†ููŠู†ูŽ ุฏูŽูƒูŽูŠู’!ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Saraya ta ce wa Abram, โ€œBari cutar da aka cuce ni da ita ta koma kanka! Na ba da baranyata a ฦ™irjinka, amma da ta ga ta sami ciki, sai tana dubana a raine. Ubangiji ya shara'anta tsakanina da kai.โ€