Genesis 17:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโad da Abram ya yi shekaru 99, sai Ubangiji ya bayyana a gare shi ya ce, ni โNi ne Allah Maษaukaki, ka yi tafiya a gabana ka kuma zama marar abin zargi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนูุฏูู ุงููุจูุฑูู
ู ููููููฐุฏู ุดูููฐููุฑูุง ุซูุณูุนููู ุฏู ุชูุฑู ุณููู ููููููููฐูู ููุจูููููู ุบูุฑูููฐุดู ููุซูููฐ ยซููููููฐ ุงูููููู ู
ููู ุฅูููููุงู ุฏููู ุ ูููู ุชฺูขููู ุซููููู ุฒูู
ูููุซู ุชูุฑูููฐุฏูููุ ููููุณูููุซูููฐ ู
ููู ุบูุณููููู ุงูู ุธููุซูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A lokacin da Abram yake da shekara tasa'in da tara Ubangiji ya bayyana gare shi, ya ce masa, โNi ne Allah Mai Iko Dukka. Ka yi mini biyayya, ka zama kamili.