Genesis 17:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wannan shi ne alkawarina da kai da kuma zuriyarka a bayanka, alkawarin da za ka kiyaye ke nan. Kowane namiji a cikinku kuwa za a yi masa kaciya.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููู ุนูุชูุซูููฐ ููุฑูุฌูููฐุฌูููฐููููุฑู ุฏู ุฐูุงููููููุงููููฐุ ููุฑูุฌูููฐุฌูููฐูููู ฺูููุงููููู ุฏููููู ุฏูุธูุฑูููุฑููู ุฏู ุฐูุงุณูุฐููุงู ุจูุงููููููุ ุซูููฐูู ูููุงูููููููฐ ููู
ูุฌู ุนูุซููููููู ุฐูุงุนูููู
ูุณู ููุงุซูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wannan shi ne alkawarina da za ka kiyaye, da kai da zuriyarka a bayanka. Sai a yi wa kowane ษa namiji kaciya.