Genesis 17:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za ku yi kaciya, za tă kuma zama alamar alkawari tsakanina da kai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ڢَتَرْ أَذَّكَرِنْكُ ذَاكُ يَنْكٜىٰ، دُواْمِنْ عَلَمَرْ يَرْجٜىٰجٜىٰنِيَ ڟَكَانِينَ دَكُو؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Loɓarku za ku yanke, don alamar alkawari a tsakanina da ku.