Genesis 17:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ko haifaffe a gidanka ko an sayo da kuษi, dole a yi musu kaciya. Alkawarina cikin jikinku zai kasance madawwamin alkawari.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููุงูููููููฐ ููู
ูุฌููู ุฏู ุนููู ุญฺูููขู ุงููุบูุฏููููู ุฏู ููููุฏู ุนููู ุณููู ุฏู ููุทู ุฏููุงูููููฐ ุนูููู
ูุณู ููุงุซูููุ ุชููููู ุนูููู
ูุฑู ููุฑูุฌูููฐุฌูููฐููููุชู ุฐูุงุชู ููุณูููุซูููฐ ุงููุฌูููููููุ ููุฑูุฌูููฐุฌูููฐูููู ุชูููุฑู ุงููุจูุฏูุง ููููฐููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duka biyu, da wanda aka haifa daga gidanka, da wanda ka saya da kuษi, za a yi musu kaciya. Da haka alkawarina zai kasance cikin jikinku, madawwamin alkawari ke nan.