Genesis 17:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Allah ya kuma ce wa Ibrahim, “Game da Saira matarka kuwa, ba za ka ƙara kiranta Saira ba, sunanta zai zama Saratu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ اللَّهْ يَثٜىٰ وَ إِبْرَٰهِيمْ «غَمٜىٰ دَ مَاتَرْكَ سَارَيَ، بَذَاكَ كِرَا سُونَنْتَ سَارَيَ بَ، عَمَّا ذَاكَ كِرَا سُونَنْتَ سَارَةُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Allah ya ce wa Ibrahim, “Ga zancen matarka Saraya, ba za ka kira sunanta Saraya ba, amma Saratu ne sunanta.