Genesis 17:16 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan sa mata albarka, ban da haka ma, zan ba ka ษ—a ta wurinta, zan sa mata albarka, za tฤƒ kuwa zama mahaifiyar alโ€™ummai; sarakunan mutane za su fito daga gare ta.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฐูŽู†ู’ ุงู”ูŽู„ู’ุจูŽุฑู’ูƒูŽุซูœู‰ูฐุชูŽุž ุจูŽู†ู’ุฏูŽ ุญูŽูƒูŽูƒูู…ูŽ ุฐูŽู†ู’ุจูŽุงูƒูŽ ุทูŽุง ุชูŽูˆูุฑูู†ู’ุชูŽุž ุฐูŽู†ู’ ุงู”ูŽู„ู’ุจูŽุฑู’ูƒูŽุซูœู‰ูฐุชูŽุŒ ุฐูŽุงุชูŽ ูƒููˆูŽ ุฐูŽู…ูŽ ู…ูŽุงู…ูŽุฑู’ ุงู”ูŽู„ู’ุนูู…ู‘ูŽูŠู’ุŒ ุณูŽุฑูŽุงูƒูู†ูŽู†ู’ ฺงูŽุจููŠู„ู ูƒูู…ูŽ ุฐูŽุงุณู ฺขูุชููˆุงู’ ุฏูŽุบูŽ ุบูŽุฑูœู‰ูฐุชูŽุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan sa mata albarka, banda haka kuma zan ba ka ษ—a ta wurinta, zan sa mata albarka, za ta kuwa zama mahaifiyar al'ummai, sarakunan jama'a za su fito daga gare ta.โ€