Genesis 17:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ibrahim ya kuma ce wa Allah, “Me zai hana a dai bar Ishmayel kawai yă gāji alkawarin nan da ka yi mini.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ إِبْرَٰهِيمْ يَثٜىٰ وَ اللَّهْ «دَمَا دَيْ عَبَرْ إِسْمَٰعِيلُ كَوَيْ يَسَامِ ڢَضٍ جِنِ أَغَبَنْكَ!»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Ibrahim ya ce wa Allah, “Da ma dai a bar Isma'ilu kawai ya rayu a gabanka.”