Genesis 17:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan tabbatar da alkawarina tsakanina da kai, zan kuma ƙara zuriyarka ta yi yawa.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَنْ كُوَ تَبَّتَرْ دَ يَرْجٜىٰجٜىٰنِيَتَ ڟَكَانِينَ دَكَيْ، كُمَ ذَنْسَا كَيْ دَ ذُرِيَرْكَ كُيِيَوَ سُواْسَيْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan yi maka alkawari, in ba ka zuriya mai yawa.”