Genesis 17:21 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma dai zan kafa alkawarina da Ishaku wanda Saratu za tă haifa maka war haka shekara mai zuwa.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا دَ إِسْحَٰڧَ نٜىٰ ذَنْكَڢَ يَرْجٜىٰجٜىٰنِيَتَ، وَتُواْ شِے وَنْدَ سَارَةُ ذَاتَ حَيْڢَ مَكَ شٜىٰكَرَا مَيْ ذُوَا وَرْهَكَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma ga Ishaku ne zan tsai da alkawarina, wato wanda Saratu za ta haifa maka a baɗi war haka.”