Genesis 17:24 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ibrahim yana da shekara tasa’in da tara sa’ad da aka yi masa kaciya,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِبْرَٰهِيمْ يَنَدَ شٜىٰكَرَا ثَسَعِنْ دَ تَرَ سَعَدَّ عَكَيِمَسَ كَاثِيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ibrahim na da shekara tasa'in da tara sa'ad da aka yi masa kaciyar loɓarsa.