Genesis 17:26 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Aka yi wa Ibrahim da ɗansa Ishmayel kaciya a rana ɗaya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ رَانَرْ نَنْ عَكَيِ وَ إِبْرَٰهِيمْ دَ طَنْسَ إِسْمَٰعِيلُ كَاثِيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A wannan rana, Ibrahim da ɗansa Isma'ilu aka yi musu kaciya,