Genesis 17:7 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
zan kafa alkawarina kamar madawwamin alkawari tsakanina da kai da kuma zuriyarka bayanka har tsararraki masu zuwa, in zama Allahnka da kuma Allahn zuriyarka a bayanka.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฐูŽู†ู’ ูƒูู…ูŽ ูƒูŽฺขูŽ ูŠูŽุฑู’ุฌูœู‰ูฐุฌูœู‰ูฐู†ููŠูŽุชูŽ ฺŸูŽูƒูŽุงู†ููŠู†ูŽ ุฏูŽูƒูŽูŠู’ ุฏูŽ ุฐูุฑููŠูŽุฑู’ูƒูŽ ุฏูŽ ุฐูŽุงุณูุฐููˆุงู’ ุจูŽุงูŠูŽู†ู’ูƒูŽ ุญูŽุฑู’ ุฏููƒูŽู†ู’ ฺŸูŽุงุฑูŽุฑู’ุณูุŒ ูŠูŽุฑู’ุฌูœู‰ูฐุฌูœู‰ูฐู†ููŠูŽ ุชูŽู‡ูŽุฑู’ ุงู”ูŽุจูŽุฏูŽุง ุซูœู‰ูฐุŒ ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ุฐูŽู†ู’ ูƒูŽุณูŽู†ู’ุซูœู‰ูฐ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ู’ูƒูŽ ุฏูŽ ู†ูŽุธูุฑููŠูŽุฑู’ูƒูŽ ุฏูŽ ุฐูŽุงุณูุฐููˆุงู’ ุจูŽุงูŠูŽู†ู’ูƒูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โ€œZan kafa alkawarina da kai, da zuriyarka a bayanka cikin dukan tsararrakinsu, madawwamin alkawari ke nan, in zama Allahnka da na zuriyarka a bayanka.