Genesis 17:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan Allah ya ce wa Ibrahim. “Kai fa, sai ka kiyaye alkawarina, kai da zuriyarka bayanka, har tsararraki masu zuwa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ اللَّهْ يَثٜىٰ وَ إِبْرَٰهِيمْ «كَيْ ڢَا، ذَاكَ كِيَايٜىٰ يَرْجٜىٰجٜىٰنِيَتَ، كَيْ دَ ذُرِيَرْكَ دَ ذَاسُذُواْ بَايَنْكَ حَرْ دُكَنْ ڟَارَرْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Allah kuma ya ce wa Ibrahim, “Kai fa, sai ka kiyaye alkawarina, da kai da zuriyarka a bayanka cikin dukan tsararrakinsu.